@7signxx Allah Yayi Miki Albarka Uwa Ta Gari Tabbas ina Alfahari Dake A Matsayin Uwa Allah Yarda kk Tsaya Tsayin Daka Wajan Bada Tarbiya Ga Yayanki Da Jajircewa Tare Da Tashi Tsaye Ganin Sun Zama Suma iyaye Na Gari Allah Ya Baki Tukuci Da Aljanna Sa Mai Girma Allah Ya Sa Ke Gama Lafiya 🥺
@7signxx I saw this yesterday. This is spot on, what all parents should listen to even if you are yet to be one, you should listen as well because this will help you to shape your future. I like this woman 🙌
@7signxx What an absolute motivation to the parents! Allah ya shiryatar da mu ta hanya ma daidaciya, mu yara maza muna ganin ba daidai ba. Then mukayi bayani but female parent sai suyi twisting maganar (Wai blackstomach ake ma yaransu) they’re the strongholds na lalacewan tarbiya fah💔😭
@7signxx Wann tabbas uwa ce mai hankali. Abun takaici kaga yarinya kasan gidansu da kyar take samu 1 square meal per day ammn tana rike da iPhone 15 Allah ya shiryar damu ya kare daga sharrin zukatan mun ameen ya hayyu ya qayyum
@7signxx Wallai wannan abu yazama rampant sedai muce Allah ya kikaye mana kannenmu da zuriar mu amma wasu abubuwan dake faruwa hmmm baa ko magana sedai addu'ah
@7signxx Zato zunubi ko da ya kasance gaskiya. Yanzu kenan duk yarinyar da bata da sana'a sai aka ganta da iPhone 17, a zaton ku kenan, zina tayi ?
@7signxx Allah ya tsare mana imanin kannen mu da yayan mu
@7signxx She have said it all to mother's who failed to do duties towards their daughter's and Kaduna is a living example at constitution roads, come and see Hausa girls from one hotel to other motels... What a shameful act for real 💯
@7signxx Wannan gsky ne Allah ya Kara Baki hakuri dakuma juriya wajen Kula da Yaranki. Sauran Uwa suma Allah ya taimakesu akaresu da kariyarsa
@7signxx They have graduated from IPhones, they now seek Mercedes
@7signxx Allah kabamy mata na gari wanda zasu zamemana abun alfahari
@7signxx All this might just be internet stuff
@7signxx Would you be able to give a brief translated summary please?
@7signxx Allah ya saka miki da alkhairi... Gskia akwai matsalah. Allah ya kyauta
@7signxx Ma shah allah! This is an eye opener to some parents. May Allah guide and protect us against the evil of end of time. Amen
@7signxx What is that we need to watch “watch” English or listen English? What is it ? Can you give clue? I need to watch? “Need” or wants? Or just whatever that views for you?
@7signxx Allah ya shiryar damu da yaran mu ya tsare mana imanin mu
@7signxx Duniya makaranta Wanda Baizo ba tana jiran SA📌