Lafazin So @kalmar_so
Kalaman soyayya dake sanyaya zuciya(Tattausan lafazi) Joined December 2012-
Tweets222
-
Followers384
-
Following259
-
Likes0
Okay"@MARYAMMIJINYAWA: @kalmar_so follow me bak so dat we wil b bst frendzzzz"
=))"@iam_Juda: Kaji wani suna ashafalala =))..I lyk it tho."
Wayannan ba'a magana"@pinkeyshema: @kalmar_so matan kt fa"
Dagaske"@HaCeenah_Drizzy: Mazan kano dai "@kalmar_so: Anya kuwa @isaufah: @kalmar_so soyayyar gaskiya sai mazan sokoto""
Ya tauraruwar idanuwa na..ke ce zinariya abar kwalliyar zuciya ta..dake nake aalfahari a rayuwar nan
Hakane dan uwa"@isaufah: @kalmar_so domin bama so dawasa"
RT"@Itz_saddeeq: Lol hausa thinz akwai bandariya "@kalmar_so: Idon basirana Lafazin rayuwata""
Anya kuwa @isaufah: @kalmar_so soyayyar gaskiya sai mazan sokoto
Da rayuwata koko ce, kece gasarar da aka dama ta da shi, da rayuwata kunu ce kece tsamiyar da aka zuba a ciki... Ya dalilin rayuwata
ya taurawar dake haske cikin birin zuciyata, ki zama Kwankwaso nazama Jar hula mu hadu muyi wujju wujju da makiya Kaunar mu
Allahumma salli wasallim ala Nabiyyinaa Muhammad(s.a.w)