🧭 Beacon Protocol Explained – Kashi na 1 Ganin yadda Beacon ke zama “Decentralized private data layer for smarter AI” a sauƙaƙe 👩🏼💻 📌 Tweet Thread: 1. Kana jin kalmar “AI” amma ba ka san yadda za a tsara amfani da data ba 🤔? to biyoni , don ganin ya yake👇 @BeaconProtocol
1
0
6
70
0
Download Image
2. Beacon Protocol ne zai kawo mafita: ajiye bayanai masu zaman kansu, a bayar da lada 🤑🤑. 3. Yana bada dama ga masu data su amfana da bayanansu yayin da ake amfani da su don ƙara haɓaka AI 🎯. 4. Hakan yana kara “fairness” da damar shiga ga kowa 🫂.
5. A takaice: “Unlocking private data for AI, ensuring everyone gets paid.” #Beaconprotocol #DataAI #Web3Hausa